©Mahadi Tukur Almizan
Secretary General na kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah Zaigbatarda jawabi a Ranar Talata Maizuwa ayayinda kungiyar ta 'yan gwagwarmayar suke bikin Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S).
Za'aa gabatarda bikin Mauludin ne da misalin karfe 20:00 na agogon Lebanon.
Zaku iya kallon jawabin kaitsaye ta wadannan adireshin dake kasa
Website: http://english.alahednews.com.lb
Twitter: @English_AlAhed
Telegram: Eng_ahed
