Offline

Sojojin Mamaya na Isra'ila Sunkashe wasu Matasan Palasdinawa Biyu.



- Mahadi Tukur Almizan

Wasu Jami'an Sojojin Mamaya na haramtacciyar kasar Isra'ila (Occupation Forces) sunharbe wasu matasa biyu har lahira awasu mabanbantan haren haren ta'addanci dasuka kai a Gabar yammacin kogin Jordan a cigbada mamayar danniya da zalunci dasukeyi akan al'ummar Palestine.

A ranar juma'ar data gabatane Ma'aikatar lafiya ta Palasdinawa tabayyana cewa daya daga cikin yaranda aka kashe mai shekaru 14 sunanshi Adel Ibrahim Dawoud, ankasheshi ne da harbin bindiga daya sameshi akai a birnin Qalqilya dake arewacin gabar kogin Jordan.

Ma'aikatar tabayyana dayan matashin da'aka kashe maisuna Mahdi Ladaweh, anharbeshi kuma yayi shahada a yammacin ranar ta juma'a akusada birnin Ramallah.

#DeathToIsra'el.

Post a Comment

Previous Post Next Post