Maigirma Hakimin Bakori tare da 'yan'uwa musulmi almjiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) a Wajen Zagayen Mauludi
byMahadi Tukur Almizan-
0
Maigirma Hakimin Bakori tare da 'yan'uwa musulmi almjiran Sheikh Ibraheem Zakzaky H yau yana a kofar fadar sa yana gaisawa da 'yan'uwa yayin da suke gudanar da muzaharar maulidin manzan Allah as yau Lahadi