Home Jihad Shreiteh byMahadi Tukur Almizan -October 09, 2022 0 Fursunan Falasdinu Jihad Shreiteh, mai shekaru 28, na cikin mawuyacin hali yayin da yake ci gaba da yajin cin abinci a rana ta 15 a jere tare da wasu fursunoni 29 a Isra'ila. Facebook Twitter