Offline

Bafalasdine Nasser Abu Hamid

Wata kotun mamaya ta Isra'ila ta dage zaman sauraron karar da aka yi wa fursinoni na Bafalasdine Nasser Abu Hamid da ke fama da cutar kansa har zuwa ranar 23 ga watan Oktoba.

Abu Hamid yana fama da matsanancin ciwon da na iya kai ga rasa rai.


Post a Comment

Previous Post Next Post