Dayammacin yau Lahadi 13 gawatan Rabi'u-Auwal 'yan uwa musulmi Almajiran Sheikh Zakzaky (H) na garin Barwa dake karamar Hukumar Kauru dake Jahar Kaduna suka gudanarda gagarumar muzaharar Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S).
Daga Wakilinmu: Jabir M Sani
Labari Cikin Hotuna.
















