Offline

Mayar Da Martanin Iran Ga Isra'ila: Yadda Iran Ta Nuna Ƙwarewar Yaƙi, Abinda Ya Kamata Ka Sani.

 


Daga - Abba Musa Ibrahim

1) Iran ba irin abinda Israel take a gaza na kashe mutane zatai a Israel ba. Iran iya military bases na Israel da infrastructure shine target ɗin ta ba fararen hula ba shi yasa a attacks ɗin jiya babu inda Iran takai cikin fararen hula.

 Ku garzaya FADAKDATA domin samun data mai inganci cikin sassauƙan farashi 

                                 👇

      https://play.google.com/store/apps/details?id=com.absoft.fadakdata

2) Iran tayi amfani da psychological war tun 1st April take tsorata Israel da US. Kullum US cikin futar da Intelligent reports take cewa yau ko gobe Iran zata mayar da martani, amma duk batai ba sai da ta gama firgita su.


3) Tun 1st April US take tuntubar Qatar, Egypt, Kuwait etc. Akan su bawa Iran haƙuri kada ta rama. Ba iya suba, har Turkey, France, Germany da Italy babu wanda basu kirawo Iran akan dan Allah tayi haƙuri kada ta rama ba.


4) Ya zama dole Iran tayi abinda tai jiya saboda ta kawa Israel birki akan ɗauki ɗai-ɗai da take mata a Syria, Yemen da Lebenon. Dan two months back wani key figure na RGC member Israel ta kashe a Lebenon ta hanyar drone. Shine itama Iran tai ramuwar gayya a Syria ta kashe wasu members na Israel.


5) Zuwa yanzu Israel za tai tsoron taɓa duk wani interest na Iran a Middle East saboda sun san direct Iran za tai ramuwa zuwa cikin Israel. Iya abinda Israel zata iya shine kai hari akan proxies na Iran irin su Houthi, Hezbollah, Syria ko Ansarulluh, amma ba Iran directly ba.


6) Faɗan nan tsakanin Israel da Iran ba zai faɗi ba duba da Turai suna samun ƙarancin makamashin iskar gas daga Russia. Yanzu Middle East ne suke basu huge percentage dan haka idan faɗa ya ɓarke Europe zasu shiga cikin masifa da inflation da yafi na baya.

  Ku sauke Application ɗin Fadakdata anan domin siyen data mai inganci cikin sassauƙan da rahusa                                

                                     👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.absoft.fadakdata

7) Kasuwancin duniya zai tsaya Saboda za a kulle Red sea. Jiragen Europe zai zama target kamar yadda Houthi suka sawa jiragen Israel takunkumi a Red sea.


8) America tana da military bases masu yawan gaske dan haka US ba zata shiga faɗan ba. Kuma dama tun day 1 Iran ta gargadi Israel cewa har indai ta taimakawa  Israel wajen kai mata hari to duk military bases ɗin US a Middle East zasu zama target ɗin Iran. Shi yasa US tace ba zata shiga faɗan ba. Iran tana da makaman da duk inda ta harba sai sunje a Middle East.


9) Zaɓen US yana tawowa dan haka US ba za tai gangancin shiga ba, saboda tsaf Biden zai faɗi zaɓe idan ya shiga faɗan nan. Ko Donald Trump yana campaign da gangancin da Joet Biden yake a Middle East.


10) Funding, da wuya US ta iya jure funding faɗa da Iran, saboda a yanzu ma ta gaji da funding ɗin Ukraine. Kuma ƴan America kullum cikin sukar US suke akan kuɗaɗen da suke kashewa a Ukraine da kuma Israel. Akwai wani senator a US har bill ya kai majalisa ta US cewa kada a sake a ƙara funding ɗin wani yaƙi da US take. 

Ku sauke Application ɗin Fadakdata anan     
                                👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.absoft.fadakdata


11) Qatar, Kuwait, Dubai, Saudiya, Turkey etc. Ba zasu buɗe airspace ɗin ga US takaiwa Iran hari ba. Ko a shekaran jiya duk rufewa sukai suka ce US ba za tai amfani da airspace ɗin su ba.


12) Iran tayi barazana ga duk ƙasar da bawa US ko Israel airspace ɗinta akai kaiwa Iran hari, sunce zasu fuskanci mummunan sakamako. Kuma sun san halin Iran da proxies  ɗin su zasu cika.


13) Tsakanin Iran da Israel babu wanda zai so faɗan ya zama regional, saboda kowa zai sha wahala.


14) Daga ƙarshe Iran ba palestine bace. Suna da air defence kala-kala. Suna da makamai kala-kala. Suna da drones da a duniya ake jin tsoron su. Suna da mayaƙa da sunfi na Israel gogewa da kuma yawa. Iran tana da sojoji kusan million ɗaya ko sama da haka.


15) Iran tana da proxies a Lebenon, Syria, Iraq da Yemen. Kuma suna da tarin mayaƙa masu yawan tsiya.


16) Abinda ya faru na jiya zai iya taimakar Palestine sosai, kuma zai rage zeal din fa Israel take dashi dan afkawa Rafah Boarder dan kisan kiyashi.


17) Idan kuna son sanin siyasar Middle East ku karanta littafi da akai, documentary da zuwa Twitter ku ringa bibiyar duk wasu key players a Middle East dan samun information. Amma siyasar Middle East ba a Facebook ake sanin taba


Post a Comment

Previous Post Next Post