Offline

Amurka Na Cigaba da Sace Man Kasar Syria

 


Aƙalla tankokin dakon mai 40 ne suka yi jigilar man da Amurka ke sata a ƙasar Syria a makon nan, inda aka gansu suna fita da man daga ƙasar ta Syria zuwa sansanonin su dake ƙasar Iraƙi, a yarin motocin sun bi ta ɓarauniyar hanya ta bodar Mahmoudiya.


Amurka dai na satar wannan É—anye mai ne daga Arewa maso gabas a yankin Hasaka.

Post a Comment

Previous Post Next Post