- Mahadi Tukur Almizan.
Kamar yadda kuke gani cikin hotuna cincirindon al'ummar kasar Iran ne suka halarci Jana'izar daya daga cikin sojojin IRGC na Iran Gholamreza Bamedi, Wanda aka kashe a Zanga-zangar adawa da Gwamnatin Musulunci ta Iran wadda turawan yamma suka haddasa acikin kasar ta Iran a makonnin dasuka gabata.
Anyi wannan Jana'izar ne aka yankin Kordestan ayau lahadi.






























