Sallah raka’a 100, fatiha 1, Suratun-Nas 1 akowace raka’a.
Falalarta.
Manzon Allah (S) yace " Wanda yayi wannan sallah mala’iku zasu sakko daga kowace sama suna rubutamashi ladar wannan sallah harzuwa ranar kiyama, kuma zaitashi ranar kiyama fuskarshi na haske, kuma za’a bashi littafinshi a hannun dama, kuma za’a yimashi sassaukan hisabi.
[ Ikbalul-A’amal ]
Daga; zauren F-fighters Ng.
www.freedomfightersng.com
Tags
A'amal