Akwai wasu zikirori da suka zo a ruwayoyi ana son yinsu a watan Rajab,misali ana son fadin La’ilaha ilallah sau dubu ko wane dare.Manzon Allah[S] yace wanda yayi haka to za a rubuta masa lada dubu dari.
Haka nan ana son mutum yace safe da yamma, “Astagfirullah wa a tubu ilaihi.Sau 70 idan ya kai 70 sai ya kammala da cewa Allahummag firli wa tub alayya.Da dai sauran wasu Azkar ana iya dubawa cikin littafin Mafatihul Jinan.
©Copyright: Tambihi.net
*Daga Zauren: F-Fighters A'amal*
*Freedom Fighters Ng.*
www.freedomfightersng.com
Tags
A'amal