Offline

DAGA CIKIN AYYUKAN RAJAB ADDU'O'I

Akwai addu’oi masu yawa da aka ruwaito daga Manzon Allah[S] da kuma Aimma[AS] da ake son karanta su a watan Rajab.

Wadansu addu’oin amma ne, wato ko wace rana ake yinsu a cikin watan.

Wadansu addu’oin kuma kassa ne,wato wasu ranaku ne ko darare  kebantattu a watan ake karanta su.
Akwai kuma wata addu’ar ana son karantata bayan ko wace sallah ta wajibi,da kuma safe da yamma.Ga mai bukatar ganin wadannan addu’oi yana iya duba Mafatihu ko Ikbal da makamantansu.Wani tanbihi anan shine yana da gayar muhimmanci wadannan addu’oi na amma da kuma kassa na watan Rajab mutum ya kasance yayi su baki daya,domin yin haka tabbas zai yi tasiri ga Ruhin mutum,wato dai abincin ruhi ne.

©Copyright: Tambihi.net

*Daga Zauren: F-Fighters A'amal*

*Freedom Fighters Ng.*

www.freedomfightersng.com

Post a Comment

Previous Post Next Post