Anruwaito hadisi daga Imam Ja'afarus-Sadik (s.a) yace " wanda ya Ziyarci Imam Husain A ranar daya ga watan Rajab Allah (T) zai gafartamashi Zunubanshi"
Allah yagafartamana.
[ Mafatihul-Jinan ]
Daga; Zauren F-fighters A'amal.
www.freedomfightersng.com
Tags
A'amal