- Imam Khamenei (DZ)
May 6th, 2015.
“Aikin Annabawa shi ne kare É—an-adamtaka da samar da maÉ—aukakiyar al'umma mai daraja. In muka ce malamai ma suna da irin wannan É—awainiyar ta Annabawa- kuma koyarwa É—awainiya ce ta Annabawa- abunda muke nufi kenan. WaÉ—annan sune malamai (masu karantarwa da nufin samar da al’umma ta gari).
Hakkin rubutawa: Waziri Mahdi
📸Freedom Fighters Ng.
Tags
Imam Khamna'i
