Offline

HANKORON HARKAR MUSULUNCI SHINE ESTABLISHING ISLAM TA HANYAR MASS MOBILISATION. BA CREATING ISLAMIC STATE TA HANYAR VAWULENS BA.



-Dr. Shamsuddeen Hassan.

Islamic state mutane ne ke kawwanata bayan musulunci ya shimfidu acikin zukatansu. Ita ribar kafa ce, ba asalin uwar kudi ba.

Mafi yawan musulmi sunfi damuwa da creating Islamic state fiyeda establishing Islam, wanda shine qa'idar farko, saboda wahalarshi.

Idan aka kirkiri daular musulunci kafin musulunci ya shimfidu a zukatan musulmi. To zalunci zasuyi, kuma mafi muni. Daga karshe ta'addanci zai zamo kayan tallar wannan daular, ba musulunci ba.

Imam Khumaini (QS) establishing Islam yafarayi a Iran, sai mutane sukayi creating Islamic state dakansu.

Alu Sa'ud sunyi creating Islamic state a Saudiyya kafin suyi establishing Islam akasar. Sai gata yau itace uwar yada ta'addanci a duniya.

Sayyid Ibraheem Al-zakzaky establishing Islam yake hankoro akasarnan, ba creating Islamic state ba. Wannan ribar tafiya ce da tagomashi.

Idan musulunci ya zauna, to koda musulmi basu kafa daula ba, ba illa bane. Amma idan bai zauna acikin zukata ba, to koda sun kirkiri Islamic state bazata wuce irinta Saudi Amerika ba.

1 Comments

  1. Ubangiji Allah (SWT) ka gaggauta bayyanar imamulhujj ( ajtf ) mungaji da zalince

    ReplyDelete
Previous Post Next Post