Sallah raka’a 10 fatiha 1, Izaja’a 5, akowace raka’a.
Falalarta
Anruwaito hadisi daga Manzon Allah (S) yace “ Duk wanda yayi wannan Sallah Allah (T) zaigina mashi bene a aljanna, sannan mai kira zaiyi kira yayimashi bushara da zama waliyyin Allah da karama madaukakiya da makwabtaka da Annabawa da Shahidai da Salihan Bayi.
[ Ikbalul-A’amal ]
Daga; zauren F-fighters Ng.
www.freedomfightersng.com
Tags
A'amal