Offline

SALLAR DAREN BIYU GA WATAN RAJAB



Sallah raka’a 10, Fatiha 1, Kulya-ayyuhal kafirun 1.

Falalarta.
Anruwaito hadisi daga Manzon Allah (S) yace “Allah zai gafarta mashi dukkanin zunubanshi, kuma za’a rubutashi a masallata har zuwa shekara mai zuwa, kuma zai barranta daga munafunci”.

[ Ikbalul-A’amal ]
Daga; zauren F-fighters Ng.
www.freedomfightersng.com

Post a Comment

Previous Post Next Post