Offline

SALLAR DAREN 22 GAWATAN RAJAB

Sallah raka'a 8, Fatiha 1, Suratul-kafirun 7, idan ansallame ayima Annabi (S) salati 10, Itigfari 10.

Falalarta.
wanda yayi wannan sallah bazaibar duniya ba harsai yaga mazauninshi a aljanna,kuma zainmutu akan musulunci, kuma yanada ladar Annabawa 70.

[Ikbalul-A’amal]
Daga-:zauren F-fighter A’amal Group.

Post a Comment

Previous Post Next Post