_ Al'ummar kasar Iran Sungudanarda faretin da babura domin murnar tunawada ranar da Imam khumain yadawo Iran daga gudun hijira dayayi a birnin Paris na kasar Faransa a rana mai kamar tayau a shekarar 1979.
_ Mahadi Tukur Almizan.
Photo Credit; Tasnim News Agency.
Hotunan Faretin Babura A bikin Tunawada ranar da Imam khumain ya koma Tehran daga gudun hijira.
byMahadi Tukur Almizan
-
0