Offline

Hotunan yadda akayi bikin tunawada shahadar Janar Soleimani akaro na biyu a birnin kish.



– An gudanar da bikin tunawa da shahadar Laftanar Janar Qasem Soleimani da Abu Mahdi Al-Muhandis a yammacin ranar Asabar a birnin Kish na lardin Hormozgan na kasar Iran.

© Freedom Fighters Ng.



Sashen 'yan uwa mata awajen taron

Post a Comment

Previous Post Next Post