Ranar 24 ga Zul-Hajji ita ce Ranar Mubahala.Wannan rana ce Manzon Allah (S) Ya fita da Kansa da Kaninsa Imam Aliyu (AS) da 'Yarsa Sayyida Fatima (SA) da Jikokinsa Hassan da Hussain(AS) don Yin Mubahala da Yahudawa Kan gaskiyar Manzancinsa da Tabbatar Musulunci A Matsayin gaskiya.
Yaumul Mubahala rana ce mai matukar Tasiri a tarihin Musulunci.Ana Son yin Azumi da addu'oi da Yalwata Wa iyali a Wannan Rana don nuna godiya ga Allah bisa daukaka da izzar da Musulunci Ya Samu a daidai irin Wannan Rana.
'Allahumma salli Ala Muhammad Wa A'ali Muhammad".🌹🌹🌹
Tags
Munasaba