Sallah raka’a 2, fatiha1, kulhuwallahu 20 akowace raka’a.
Falalarta.
Wanda yayi wannan sallah Allah (T) zaibashi ladar Annabawa 40, Siddikai 40, Shahidai 40, kuma zaiwuce kan siradi kamar walkiya.
[ Ikbalul-A’amal ]
Daga; zauren F-fighters Ng.
Tags
A'amal