Sallah raka’a 4, Fatiha 1, kulhuwallahu 3, Falaki da Nasi, idan aka sallame ayi Salatin Annabi 10, Subhanallah, walhamdulillah, wala’ilaha illallah, wallahu Akbar sau 10.
Falalarta.
Manzon Allah (S) yace “ wanda yayi wannan Sallah Allah (T) zaisashi inuwar al’arshi, kuma zaibashi ladar wanda yayi azumin Ramadan, kuma mala’iku zasu rika nema mashi gafara (Istigfari) ayayinda yake wannan sallah har yakammala wannan Sallah.
[ Ikbalul-A’amal ]
Daga; zauren F-fighters Ng.
Tags
A'amal