Offline

ANA BAUTAMA ALLAH YADDA YAKESO NE, BAYADDA RANKA YAKESO BA.



"Allah ba yana bautar da kai ne (lalai) da abin da ranka ke so ba, yana bautar da kai ne da abin da Shi yake so, kai kuma ka yi, ko ya saba da abin da kai kake so.

"A wani ruwaya an ce Iblis da ya ki Sujjada ga Adam (AS), da girmamawa yace Ya Rabbi, zan maka ibadar da wani Annabi ba zai maka shi ba, wani Mala'iki ba zai maka shi ba, da sharadin ka cire min kar na ma Adamu Sujjada. Sai Allah Yace ya Iblis za ka bauta min ne kamar yadda nake so, ba kamar yadda kake so ba."

__ Acikin Tafseer Suratul bakara Sauka ta Uku Ayata 142-143.

Post a Comment

Previous Post Next Post