Offline

Hotunan ganawar Jagora Sayyid Khamna'i da iyalan Shahid kaseem Soleimani


– A jajibirin cika shekaru biyu da shahadar Laftanar Janar Qassem Soleimani da Abu Mahdi al-Muhandis, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da iyalan shahid Soleimani.

© Freedom Fighters Ng




Post a Comment

Previous Post Next Post